Yau take Jajibirin Sallah Karama a Jamhoriyar Nijar

Kamar yadda ya bayyana a hoto, duk Ranar Jajibirin Bikin Sallah a Maradi Iyalai na gangama su sayi Bisashe wanda zasu yanka gwalgwadon hali, inda shi kuma Sarkin Gari ake kawo mishi Gawurtaccen Sa wanda zai yanka yai nashi shagalin bayan an gama Wasan Hawan Kaho da an taso Idi. Bayan shafe kwanakki 29 ana azumtar watan Ramadan farkon ganin…
Read More...